
Rahotanni sun ce a yau Lahadi, 4, ga watan Janairu na shakerar 2026 ne za’a yi jana’izar abokan dan Damben Najeriya, Anthony Joshua 2 da suka rasu a hadarin mota da ya rutsa dasu a Najeriya.
Za’a yi jana’izar ne a masallacin Landan.
Hakan zai baiwa ‘yan Uwa da abokan arziki damar halartar sallar Jana’izar tasu a yau.
Rahotanni sun ce Anthony Joshua ya koma Landan din.