
Kanin Marigayi, Janar Muhammad Uba da mayakan ÌŚWÀP suka Hallaka me suna Yahya, ya hau kafar sada zumunta inda ya nuna Alhinin rashin yayansa.
Yace duk da a hukumance ba’a sanar dasu ba amma yana fatan Allah ya jikansa.
Da yawa dai sun rika masa addu’a da datan Allah ya jikansa.