
Masu sharar ban daki na bangaren mata na jami’ar Bayero dake Kano sun koka da kazantar dalibai matan.
Sun bayyana cewa dalibai matan kazamai ne, idan suka shiga bandaki ko ina suka samu kashi suke.
Sun ce jinin Haila kuwa ba’a magana.
Sun bayyana hakane a hirar da aka yi dasu.