Friday, December 5
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon matar Gfresh, Maryam inda ta tabbatar da cewa ya sake ta, tace ta yi hakuri iya bakin kokarinka dan ta zauna dashi amma ya Wùlàkànta Aure, ya je ya tare da Tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna

Matar tauraron Tiktok G-fresh Al-Amin Maryam ta tabbatar da cewa mijin nata ya sake ta saki daya.

Tace ya aika mata da sakon Sakin.

Tace ya koma ya tare da tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna.

Danna nan da kallin Bidiyon

https://www.tiktok.com/@xainabibraheem/photo/7575680629979860245?_r=1&_t=ZS-91dIjIeIJeb

Amma tace zai dawo ya nemeta sanda kuma ba zai ganta ba.

A wani Bidiyo kuma da aka ganta ana mata kyautar wayar iPhone 14 tace ta yi iya kokarinta wajan ganin ta zauna da Gfresh ta yi hakuri amma ya wulakanta Aure, tace dik wanda ya wulakanta aure, Aure sai ya wulakanta shi.

Tace ita kuma tasan hakurin da ta yi ba zai tafi a banza ba.

Karanta Wannan  Allah ka kara min Talauci>>Inji Wannan matashin
https://www.tiktok.com/@maryamnikicminaj/video/7575568420083617045?_t=ZS-91dGn6rbgmW&_r=1

Kalli Bidiyon anan

Hakanan wata ta mata comment inda take cewa, ta basu wata daya Sadiya Haruna sai tawa Gfresh Korar kare.

Maryam ta amsa da cewa, Insha Allah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *