Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon yanda gaba dayan wani Qauye suka karbi Kalmar Shahada

Wani Kauye dungurungum sun karbi Kalmar shahada mata da maza tsofaffi da yara.

An ga Bidiyon yanda ake karanta musu kalmar Shahada suna maimaitawa.

https://twitter.com/AbbakarAffan/status/1991985370129629351?t=_G6JnwH0IbDRQ53ZymPJeQ&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ganin diyar Dangote, Fatima ta bayar da Gudummawar Naira Miliyan 3 a wajan wani biki ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *