Thursday, March 5
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon wani me walda da aka fasa shagonsa aka sace mai injin Walda

Wannan wani me walda ne da aka fasawa shago aka sace masa Injin Walda.

An ganshi yana ta sharbar kuka yana fadin me yawa wanda suka masa satar?

Da yawa dai sun nuna alhini da tausaya masa.

https://twitter.com/i/status/2013311974130467178
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wani mutum ya shekara 10 yana tara kudi dan sayen Motar Ferari amma ta kone awanni kada bayan ya siya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *