Friday, October 16
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon wani me walda da aka fasa shagonsa aka sace mai injin Walda

Wannan wani me walda ne da aka fasawa shago aka sace masa Injin Walda.

An ganshi yana ta sharbar kuka yana fadin me yawa wanda suka masa satar?

Da yawa dai sun nuna alhini da tausaya masa.

https://twitter.com/i/status/2013311974130467178
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yar Uwar Amani da aka ga tana cewa wani da ake cewa Mijinta ne ya zo ya mata ciki tunda ya zubar da wancan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *