
Malam Muhammad Sunnah aljosawy me fadakarwa a Tiktok da kwanakin Baya ya fito yace Zulaihat da update dinta ya fita dama can kilaki ce ya sake maimaita matsayinsa.
Yayi hakanne bayan da wasu ustazai suka yi kira a gareshi da ya tausasa murya akan sukar da yakewa matashiyar.
Saidai yace ba zai tsausasa muryar ba inda yace abinda ta aikata ba kuskure bane kuma ba kaddara bace, gangancine.
Ya kalubalanci duk wanda yake ganin kuskure ta aikata ko kaddara ce to ya je ya aureta.