Monday, May 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Ana ta karyata Abin Alajabin Zazzau da ya fito takarar dan majalisa yace shekarunsa 30, da yawa na cewa yayi karyar shekaru be kai ba

Muhammad Sadis Buba wanda aka fi sani da Abin Alajabin Zazzau ya dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da ya je wajan tantance ‘yan takara aka tambayeshi shekarunsa nawa yace 30.

Saidai bayan nan wasu sun fito suna ta cewa karya yake shekarunsa basu kai 30 ba.

Wasu aun rika bayyana cewa har yanzu ma yana zuwa makarantar Sakandare ne.

Karanta Wannan  Shin da gaske Gwamnatin Kano tace zata sauke Sarki Sanusi?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *