Wednesday, March 25
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yana ta shan yabo saboda yanda ya goya mahaifiyarsa a baya yake dawafi da ita a dakin ka’aba

Wannan wani bawan Allah ne da ya dauki Mahaifiyarsa a gadon bayansa yake dawafi da ita a dakin Ka’aba.

Da yawa sun sanya masa Albarka inda wasu kuma suka rika zubar da hawaye.

Karanta Wannan  Wallahi Na Ťùbà Na Daina Yawon Bàŕìķi, Yanzu Mijìñ Aurè Nakè Nemà, Inji Wannan Baiwar Allah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *