
wannan baiwar Allahn ta bayyana tubarta inda tace ta daina yawon bariki.
Ta kara da cewa, Maraici da rashine ya jefata cikin wancan hali na neman kudi ko ta hakin kaka amma tace yanzu ta tuba.
Ta bayyana hakane a wani faifan Bidiyon dake ta yawo a kafafen sada zumunta.