Monday, April 6
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda aka sacewa wani kayansa a yayin da yake aikin Umrah a kasar Saudiyya

Wannan wani farar fata ne da ya tashi yana kuka saboda an sace masa kayansa a kasar Saudiyya inda yaje aikin umrah.

An ga Bidiyonsa na yawo a kafafen sada zumunta inda mutane da dama ke ta Alhinin faruwar lamarin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: 'Yansanda sun kama Jarumin Tiktok, Hassan Make-Up, Sannan an ci zarafinsa ta hanyar zagi da mari, duk da dokar 'yansanda ta hana hakan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *