An ga dan gidan Zidane, Luca Zidane yana addu’a kamin wasansu da kasar Sudan.
Kuma kasarsa ta Algeria ta yi nasara da 3-0 akan Sudan a wasan.