Friday, June 26
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda iyalan sojojin da ake zargi da yunkurin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki ke ta kuka a kotu suna kiran a yiwa mazajensu Afuwa

A yaune aka gurfanar da sojojin da ake zargin da yunkurin yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Jhuyin mulki a gaban babba kotun tarayya dake Abuja.

A wajan kotun an ga matan sojojin sun zo suna ta kuka suna rokon a yiwa mazajensu Afuwa.

Da yawa sun tausayawa halin da suke ciki.

https://twitter.com/i/status/2046975253411176662
https://twitter.com/i/status/2046980133290979501
Karanta Wannan  Kalli Hotunan Katuwar Doyar da ba'a taba ganin me girmanta ba da aka noma a Jos, Jihar Filato

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *