Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon Da Duminsa: Gwamnati ta Gurfanar da Sojojin da take zargi da yunkurin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki

Gwamnatin tarayya ta gurfanar da Sojojin da take zargi da yunkurin yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu juyin mulki a babbar kotun tarayya dake Abuja.

A yaune dai aka fara sauraren karar tasu wadda Gwamnati ta shigar.

An ga yanda aka kawo su a motoci bisa rakiyar jami’an tsaro.

https://twitter.com/i/status/2046946948045787308
Karanta Wannan  Yadda ake fara soyayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *