Wednesday, April 1
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda Musulmai da Kiristoci kewa Malam Nasiru Ahmad El-Rufai addu’a yayin da ya shiga hannun EFCC

Wannan Bidiyon yanda akawa Malam Nasiru Ahmad El-Rufai addu’a ne yayin da yake shirin barin gidansa zuwa ofishin EFCC.

An ga Musulmai da Kiristoci na masa Addu’ar.

@unuatta.tv.news4

Muslim, Christian Clerics Offers Special Prayers For El-Rufai As He Departs For EFCC #fyp #news

♬ original sound – Unuatta TV News
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Budurwa ta cinnawa gidan Saurayinta wuta ya babbake

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *