Monday, October 12
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda wani me Keke Napep dan Arsenal ya faka ya fashe da kuka bayan da suka yi rashin nasara a wasan karshe na Champions League

An ga wani dan Arsenal me tuka Keke Napep ya faka yana kuka bayan da suka yi rashin nasara a wasan karshe na gasar Champions League.

An ji fasinja na bashi Hakuri inda daga baya ya share hawayensa ya ci gaba da tafiya.

Karanta Wannan  Mun kusa ƙaddamar da haɗakar kawar da APC - Ƴan adawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *