Friday, July 17
Shadow

Ni a wajena, Shehu Tijjani Manzon Allah ne, inji Wannan dan Darikar

Wannan wani dan darika ne da ya jawo cece-kuce bayan da yace shi a wajansa, Shehu Tijjani Manzon Allah ne.

Saidai yace fahimtarsa ce amma bai tursasawa kowa ya amince da hakan ba.

Dr. Hussain Kano dai ya masa martani me zafi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Gwamnan jihar Sokoto ya yi rabon kudi da ya jawo masa yabo da suka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *