Friday, January 2
Shadow

Allah Sarki, Kalli Bidiyon yanda wani yawa Wannan Budurwar wayau, ya nuna yana sonta, Ya Thàfì mata da waya

Wannan budurwar ta dauki hankula bayan da aka ganta tana ta rusar kuka.

Tace wanine ya nuna yana sonta inda ya mata wayau ya karbar mata waya ya gudu da ita.

Lamarin ya dauki hankula sosai inda wasu ke cewa wai bakano ne saurayin ita kuma ‘yar Zaria.

@d3_online_tv

Wani Ba Kano ya Damfari wata Bazazzagiya #reels #pyfツ

♬ original sound – d3_online_tv
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda dansandan Najeriya ya dirkawa jami'in kula da hanya Roaf Safety Harsashi saboda rikicin lambar mota

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *