Friday, January 23
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda wannan Inyamurar Musulma ke kokawa da irin abinda Inyamurai Kiristoci ke mata

Wannan wata inyamura musulma ce da a dauki hankula a kafafen sadarwa saboda abinda tace Inyamurai Kiristoci na mata.

Ta bayana cewa, suna mata Bhàràzànà inda tace da tana kawar da kai ama abin sai karuwa yake.

Ta bayyana cewa tana a garin Nsukka ne kuma garinsu akwai zaman lafiya amma wasu na son kawo matsala.

Tace kiristanci bai koya abinda Kiristocin ke mata ba dan haka bata san inda suka samo irin abinda suke mata ba.

Tace kuma me ya shafesu da addinin da take yi?

Da yawa dai sun yi kira ga hukumomi da su dauki matakan da suka dace dan baiwa wannan matashiya kariya kada wani abu ya sameta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Dan Najeriya da ya je kallon wasan Najeriya da Morocco a kasar Morocco yace 'yan Najeriya a filin wasan basu wuce su 20 ba, da ace Najeriya taci Morocco da sun dandana kudarsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *