Friday, August 14
Shadow

Kai Duniya: Kalli wani Dattijo dakw bayar da labarin yanda suke haduwa da ‘yan mata ‘ya’yan abokansu a otal a Abuja

Limamin masallacin Abuja, Sheikh Ibrahim Maqari ya bayar da labarin wani dattijo da yace ya gaya masa yanda suke haduwa da ‘yan mata ‘ya’yan abokansu a Abuja.

Malam yace wanda yake bashi labarin yace haddashi a ciki kuma ya gaya masa otal din da suke haduwa da ‘yan matan.

Yace wasu ‘yan matan karatu aka turasu makaranta a Abuja, wasu kuma daga gidan iyayensu suke zuwa, yace wasu ma iyayensu abokansu ne.

@zubairuabdullahi77

NATIONAL MOSQUE ABUJA Karatun SAHIHUL BUKHARI Darasi 03 A Kitabul Hudud 25-07-2026

♬ original sound – Zubairu Abdullahi
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Buhari Ya Gwangwaje Mawaƙi Ɗan Soja Da Kyautar Kuɗi Dala Dari A Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *