Friday, July 17
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda Zee Lagos, ‘Yar Gala data rasu ke ta yawo a kafafen sada zumunta

Wani Bidiyo Zee Lagos, ‘Yar Gala data rasu nata yawo a kafafen sada zumunta inda aka ganta a yayin da take gidan Gala.

Wasu daga cikin abokan aikinta ne suka wallafa Bidiyon inda ake ta cece-kuce akai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo Gwanin ban Tausai: Yanda Dansanda ya fada katon Ramin Kwata a yayin da yake bin me mashin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *