Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Budurwata ta yaudareni na aikata abinda bai dace ba da ita, saidai ina tsaka da aikatawa tace wai in karanta Fatiha>>Inji Wannan Dattijon

Wannan wani Dattijo ne da ya bayyana a kafafen sada zumunta yana ikirarin cewa, Budurwarsa ta yaudareshi ya aikata abinda bai dace ba da ita.

Yace yana tsaka da aikatawa sai tace wai ya karanta Fatiha.

Yace anan yaki amincewa, kuma sanadiyyar Rabuwarsu kenan.

Karanta Wannan  Wike da Gwamnonin PDP sun cimma matsaya kan makomar jam'iyyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *