Saturday, March 14
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon yaya da kanwa suna neman mijin aure

Wannan wasu yaya da kanwane da suka fito kafar sada zukunta cikin yanayi na ban tausai suke neman mijin aure.

Sun bayyana cewa sun dade suna Addu’a da Azumi akan Allah ya basu mazajen aure amma basu samu ba.

Daya shekarunta 39 dayar kuma shekarunta 35.

Sun ce idan akwai me sonsu a shirye suke.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Bahaushiya dake zaune a kasar Ingila amma Bazawara ce na neman Mijin Aure daga Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *