
Wannan da ake kira da Healthy Mindset daya daga cikin abokan dan damben Najeriya, Anthony Joshua ne da suka rasu a hadarin da ya rutsa dashi jiya
Hadarin ya farune yayin da suke kan hanyar Legas zuwa Ibadan kuma abokansa 2 sun rasu shi kuma ya ji raunuka yana karbar magani.
Healthy Mindset na daga cikin wadanda suka rasu kuma musulmi ne.
A wannan Hoton an ganshi yana yiwa su Anthony Joshua Limanci.