Friday, January 2
Shadow

Allah Sarki:An samu wani ya saiwa matashiyar nan da wani yawa wayau ya tafi mata da waya sabuwar waya

Matashiyarnan da ta ce sun hadu da wani a Shoprite Kano ya mata wayau da sunan yana sonta ya tafi mata da waya, Rahotanni sun ce an samu wani ya sai mata waya.

A baya dai, Hutudole ya kawo muku yanda aka ga matashiyar na ta rusa kuka inda tace an tafi mata da waya.

Da aka tambayi kudin wayar an ce Naira 95k ne.

Saidai a yanzu an samu wani ya sai mata sabuwar waya.

Karanta Wannan  Ba ruwana, Ya tsyani babana Malam Nasiru Ahmad El-Rufai, inji Dan tsohon Gwamnan Kaduna Bello El-Rufai bayan da aka yi kira ya dauki mataki kan batan dan fafutuka na jihar Jigawa, Abiyo Roni

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *