Sunday, April 19
Shadow

Ban yi zaman banza ba a hannun ICPC, Kullun Azumi nike sannan na sauke Qur’ani>>Inji Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Rahotanni sun bayyana cewa, wani na hannun damar malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana irin zaman da yayi a hannun ICPC bayan da suka kamashi.

Ya bayyana cewa malam har zuwa jiya da aka sakeshi azumi ya rika yi a hannun ICPC.

Kuma ya sauke Qur’ani hakanan ya karanta litattafai da dama kuma ya rubuta wasu.

A jiyane dai ICPC suka bayar da Belin shi bayan rasuwar mahaifiyarsa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Duk da Bidiyon da ya watsu kowa yaga abinda ya faru, Wike ya ce karya ake masa bai Zhagi Sojan Ruwa AM Yerima ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *