Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ‘Yan kudu suka fara sarrafa Robobi zuwa man fetur yayin da ake tsaka da matsalar tsadar man fetur

Wani yanki a kudancin Najeriya sun fara sarrafa roba inda suke mayar da ita zuwa man fetur.

Hakan na zuwane yayin da man fetur din yayi tsada sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: TURKASHI An Baiwa Hammàtà Iska A Dakin Taron Hadakar Jam'iyyun Adawa Da Su Atiku Da Peter Obi Suke Gudanarwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *