Thursday, March 5
Shadow

Allah Sarki:Kalli Bidiyon maman Bintalo ta Labarina kwance cikin rashin lafiya

Zee Gold, ko kuma maman Bintalo ta shirin Labarina kenan a wannan Bidiyon inda aka ganta kwance magashiyyan tana fama da rashin lafiya.

A baya dai an bayyana nema mata taimako dan a fitar da ita kasar Egypt a mata aiki.

Muna fatan Allah ya bata Lafiya.

Karanta Wannan  Shin matakan tsuke bakin aljihun CBN na tasiri wajen rage hauhawar farashin kaya a Najeriya?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *