Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon:Yanda ‘yan Najeriya sukawa shugaba Tinubu Ihun bamayi a babban masallacin Juma’a na Abuja

A yaune, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya je babban masallacin Juma’a na Abuja dan halartar daurin auren ‘ya’yan karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle.

Saidai wasu ‘yan Najeriya sun nuna fushinsu akansa inda suka rika cewa bama yi yayin da suke fitowa daga cikin masallacin.

Karanta Wannan  Ashe ba yau aka fara ba: Yanda wata mata ta taba Fallawa Sanata Godswill Akpabio mari bisa zargin cewa ya bata makudan kudi dan ta amince yayi lalata da ita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *