Monday, April 21
Shadow

Allah Sarki:Kalli Hotuna yanda tankin ajiyar ruwa ya fado mata tana bacci ta Mùtù

Wannan wata matashiyace da Tankin Ajiyar ruwa da ake ajewa a sama ya fado mata ta mutu yayin da take bacci.

Lamarin ya farune a Lekki, Lagos inda mutane da yawa ke ta nuna alhini kan lamarin.

Matashiyar me suna Cynthia Oguzie ba ta dade da shiga gidan da kama haya ba.

Tankin Ruwan dai ya ratsa rufin dakinta inda ya sauka akan gadonta.

An bayyana wadda ta rasu din a matsayin ‘yar shekaru 30.

Karanta Wannan  Makaranta a Najeriya ta kori ɗalibar da ta fallawa malami mari kan ya hanata TikTok

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *