Friday, January 16
Shadow

Allah ya kawo mu zamanin Wawaye da Jahilai kowa sai fadin abinda yaga dama akan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yake>>Inji Sheikh Umar Sani Fage

Malamin Addinin Islama, Sheikh Umar Sani Fagge ya yi raddi sosai akan masu yin kalamai da basu dace ba akan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Malam yace idan aka samu mutum da laifi zai iya kaiwa a dauki hukuncin khisa akansa.

Karanta Wannan  Dan Sarkin Kano, Adam Muhammad Sanusi ya ce mutane su daina zargin babansa kan wahalar da suke ciki da maganar cire tallafin man fetur inda wasu ke ganin kamar baban nasa ne ya zuga aka cire tallafin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *