Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani da ya je gidan Giya yace an kunna wakar Yabon Inyass a gidan giyar

Wannan wani ne da yace an kunna waqar Yabon Inyass a wani gidan giya dake kusa da su.

Ya walafa Bidiyon a shafinsa inda abin ya bashi mamaki.

Karanta Wannan  Na sadaukar da Albashina gaba daya tun daga farkon hawan mulkina a baiwa Iyalan sojojin da suka rigamu gidan gaskiya da kuma wanda suka jikata>>Inji Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *