Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami ya jagoranci sallah a wajan babban taron jam’iyyar APC na kasa da ya gudana a Abuja.
An ga malam da wasu musulmai sun kebe yayin da ake ta hidindimun siyasa su kuma suna Sallah.