Friday, December 5
Shadow

ALLAHU AKBAR: Ta Karɓi Musulunci Bayan Ta Auri Musulmi, Inda Ta Sauya Suna Daga Ojima Zuwa Karima

ALLAHU AKBAR: Ta Karɓi Musulunci Bayan Ta Auri Musulmi, Inda Ta Sauya Suna Daga Ojima Zuwa Karima.

Karima wacce ‘yar kabilar Igala ce, ta ķaŕbì Musulunci ne a babban masallacin Juma’a na garin Abocho dake karamar hukumar Dekina a jihar Kogi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Soja me mukamin Kyaftin yayi bayani dalla-dalla dalilin da yasa mahara ke musu wayau suna galaba akansu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *