Tinubu a Kano aka haifeshi
Asiwaju da kuke ji Ashiru yake nufi.
Bola kuma da kuke ji Bala yake nufi
Ahmad kuma Ahmadu ne.
Tinubu kuma Tanimu ne.
Inji Tsohon Shugaban jam’iyyar APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje.