Monday, December 16
Shadow

Amfanin ganyen gwaiba

AMFANIN GANYEN GWAIBA AJIKIN DAN ADAM TARE DA DR. SALIHANNUR

AMFANIN GANYEN ??
Gwaiba ya kunshi tarin sunadai da masu yakar cututtuka iri-iri tare da inganta lafiya musamman a yayin da aka sarrafa kuma aka yi amfani da shi ta hanyoyin da suka dace.
Ganyen dan itaciyar yana dauke da wasu muhimman sunadarai masu zaman maganin cututtuka musamman wadanda aka sani a wannan zamani.

SINADARAN DA GANYEN GWAIBA YAKEYI ??
Daga cikin sunadaran da ganyen gwaiba ya kunsa akwai; antioxidants, antibacterial da anti-inflammatory irin su polyphenols, carotenoids, flavonoids da kuma tannins dake da matukar bayar da tallafi wajen kawar da wasu cututtuka da dama.

Karanta Wannan  Maganin ciwon kai kowane iri

HAKIKA TASIRIN ??
wannan sinadarai suka kunsa tare da rawar da suke takawa wajen kiwatar lafiya sun hadar da;

  1. Rage nauyin jiki
  2. Tasiri ga cutar ciwon suga (diabetes)
  3. Rage teba da daskararren maiko (Cholesterol)
  4. Tsayar da amai da gudawa
  5. Hana kamuwa da cutar nan ta huhu da ake kira Bronchitis.
  6. Waraka ga cututtukan hakori, makoshi da kuma dasashi.
  7. Ciwon daji wato Kansa.
  8. Habaka samar da ruwan maniyyi ga maza
  9. Warkar da gulando.
  10. Kawar da cutar fata musamman kyazbi.

Daga Dr. Salihannur

AMFANIN GANYEN GWAIBA GUDA SHIDA

1- Yana magance matsalolin ido
2- Yana taimakawa sinadaran narka abinci
3- Yana maganin hawan jini
4- Yana taimakawa ƙwaƙwalwa
5- Yana gyara fata
6- Yana gyara gashin kai

Karanta Wannan  Amfanin alum a gaban mace

Ku kasance tare damu Insha Allahu zamu kawo muku yadda zaku haɗa kuyi amfani dashi

Kuyi share comment da kuma liking please
Mungode
SaSautussunnah Islamic medicine Biu9018377379 calls and WhatsApp

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *