Wednesday, October 9
Shadow

Amfanin ganyen gwanda

Ararrabi anti bacteria ne maai karfin gaske yana maganche saran machiji yadda ake amfani dashi wajen cizon maciji : shine zaa sami garin ararrabi cokali daya da garin namijin goro rabin cokali sai arika sha akai akai duk sanda maciji ya ciji mutum to insha Allahu dafin bazai shiga jikinsa ba.

MAGANIN CIWIN HANTA. (B)

Zaa sami rake amatse ruwan raken rabin kofi (half cup) sai azuba garin ararrabin cokali daya arika sha for good seven week insha Allahu zaa warke daga ciwon anta. B.

MAGANIN CANCER DA TYOHOID.

Shikuma zaa sami garin ganyen gwanda cokali daya garin ararrabi cokali daya sai azuba a peak milk gwangwani daya arika sha har zuwa kwana ukku aje ayi test insha Allahu an warke. Dan Allah duk wanda yasamu wannan sakon to ya watsama duniya domin amfanin yanuwa musulmai, daga khalifa herbal medicine and marriage councelling.

Karanta Wannan  Amfanin habbatussauda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *