Assalamu alaikum waramatullahi ta ala wabarkatuhu.
Barkanmu da warhaka cokin ikon Allah yaukuma nazomuku da anfanin
bagaruwa ajikin dan adam.Ga amfanin da yake yi a jikin mutum.
1. Bagaruwa na maganin tsutsar ciki.
2. Itacen bagaruwa na maganin gudawa mai tsanani.
3. Yana kuma kawar da matsalar zubar jini.
4. Bagaruwa na maganin ciwon hakori: Ana daka ‘ya’yan Bagaruwa a riga zubawa ko kuma a samu ‘ya ‘yan ta wayanda basu bushe ba a riqa matsa ruwanta a cikin wurin.
KARFIN MAZA DA SAURIN KAWOWA
Nafarko zaa samu man zaitun amma atabbata ansamu mai kyau sai asamu tafarnuwa sai cire wannan fatar ta bayanta sai daddatsata sannan azuba cikin man zaitun din arufe sosai bayan kwana biyar sai a bude a zuba man zaitun din cokali daya saman azzakarin sai acigaba da murza azzakarin da man kimanin minti goma kaji kamar zaka kawo to kada kabari ka kawo domin idan kakawo bazaimaka aikiba sai ka daina hakanan zaka cigaba da yin haka har tsawon sati daya daga nan insha Allah zaka ga chanji sosai dan Allah masu wannan matsala su jaraba wannan hanya zasu sha mamaki sannan duk wanda yasamu wannan sako yazama wajibi watsama duniya dumin yan uwa su amfana da wannan faida
MAGANIN SAURIN INZALI GA MAZA
Maza da dama na fama da wannan matsala ta saurin kawowa maniyyi kafin matansu su kawo, kuma hakan na yin tasiri wajen rage dankon soyayya Saboda haka, duk wanda ke fama da wannan matsala ta saurin biyan bukata kafin Matarsa sai ya yi amfanin da 'ya'yan bagaruwa don maganin wannan matsala.
Yadda zai yi shine, ya samu ‘ya’yan bagaruwa wadanda su ka bushe, ya daka su, ya ke zubawa a ruwa ya na sha, In Allah Ya nufa za a dace dan Allah duk wanda yasamu wannan sakon yazama wajibi ya watsama yanuwa sabida dayawan mutanen wannan zamani suna fama da wannan matsalar Allah yasa mudache Ameen.