Thursday, October 3
Shadow

Amfanin shan ruwan kwai

Akwai amfani da yawa da ake alakantawa da shan ruwan kwai amma masana sun yi gargadi akan hakan.

Rashin Amfanin shan ruwan kwai yafi amfanin yawa.

Dan hakane ma masana suka bada shawarar zai fi kyau a dafa ko a soya kwai kamin a ci.

Wani abu da ba kowa ya sani ba shine dafaffen kwai ko wanda aka tafasa yafi danyen kwai amfani a jiki sosai.

Idan ka nace sai ka sha danyen kwai, to zai fi kyau a dan bashi tsoro a wuta ko da bai dahu ba duka, saboda akwai wasu kwayoyin cuta da kan zo da wasu kwai wanda sai an dafa suke bacewa.

Karanta Wannan  Ya halatta shan maniyyi

Ruwan kwai yana taimakawa lafiyar zuciya.

Yana kuma taimakawa lafiyar kwakwalwa da kara kaifin basira.

Yana kara karfin garkuwar jiki da kuma dakile abubuwan dake kawo saurin tsufa.

Ruwan kwai yana karawa jikinka karfi sosai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *