Thursday, January 16
Shadow

Aminu Ado Bayero Ya Daina Bari Lauyoyi Suna Damfararsa Domin Ko An Koma Kotu Ma Sanusi II Ne Sarki, Inji Lauya Femi Falana

Babban Lauya Femi Falana SAN, wanda kuma babban Lauya ne mai kare hakkin Dan Adam, ya kuma yi kira ga kungiyar Lauyoyi ta kasa da ta ladabtar da Lauyoyin da suke yaudaran bangaren Aminu Ado Bayero akan zuwa kotun koli.

Kuma ya ja hankalin Lauyoyi da su dinga fadawa kan su da wanda suke wakilta gaskiyar al’amari.

Me za ku ce?

Karanta Wannan  Addu'o'in mu ne yasa darajar Naira bata fadi aka rika sayar da dala daya akan Naira dubu 10,000 ba>>Inji Pasto Adebayo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *