Tuesday, January 13
Shadow

An baiwa Gwamnatin tarayya shawarar ta sa a Dauki Azumi duka Najeriya gobe dan awa ‘yan kwallon Najeriya, Super Eagles Addu’ar samun nasara a wasan da zasu yi da Morocco

An baiwa Gwamnatin tarayya shawarar tasa a dauki Azumi gobe, Laraba dan a taya ‘yan kwallon Najeriya, Super Eagles addu’ar nasara.

Ranar Alhamis idan Allah ya kaimu za’a buga wasan kusa dana karshe tsakanin Najeriya da me masaukin baki, Morocco.

Me sharhi akan harkar tsaro, Deji Adesogan ne ya bayar da wannan shawarar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Hassan Make-Up ya kama Otal din Miliyan 3 da rabi a Makkah inda yaje aikin Umrah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *