Thursday, August 13
Shadow

Masanin Taurari yace a iya duban da suka yi basu ga cewa wata kasa zata kawowa Najeriya Khari ba a wannan shekarar

Wani dake ikirarin Ilimin Taurari ya bayyana cewa, a iya dubansu, basu ga cewa, wata kasa zata kawowa Najeriya Hari ba a wannan shekarar.

Ya ce dan haka mutane su kwantar da hankalinsu game da barazanar kasar Amurka.

Karanta Wannan  Me sayar da motoci ya koka bayan da wani ya sayi Motar Naira Miliyan 45 kuma ya biya kudin tun shekarar 2023 amma bai je ya dauki motar tasa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *