Friday, April 3
Shadow

An ce a sha ruwane idan dare ya shiga ba idan rana ta fadi ba>>Inji Sheikh Zakzaky

Malam Sheikh Zakzaky ya bayyana cewa idan an kai Azumi, an ce a sha ruwane idan dare ya shiga ba wai idan rana ta fadi ba.

Malam ya bayyana hakane a wani karatunsa inda yace ba wai da mutum ya daina ganin rana ake shan ruwa ba, sai duhub dare ya shiga.

@auntyshanmix80

A daure a saurara zamu amfana masu karya azumi saboda rashin sani #nigeriainamafita #ramadan2025

♬ original sound – TIKTOK-TEAM BACK-UP 1
Karanta Wannan  Gwamnatin Najeriya ta bayar da hutun Maulidi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *