Wasu ma’aurata da suka shafe shekaru 16 suna soyayya a jihar Jigawa, a karshe dai an daura aurensu a yau, Asabar, 27 ga watan Satumba.
An daura aurenne a garin Hadejia na jihar Jigawar.
Sunan Angon, Yakubu Sabo Da’iya sai kuma amaryar me suna
Amina Yakubu Maigama.
Da yawa sun yi musu fatan Alheri da fatan Allah basu zaman lafiya.