Wednesday, September 2
Shadow

An daura auren Masoyan da suka shafe shekaru 16 suna soyayya a jihar Jigawa

Wasu ma’aurata da suka shafe shekaru 16 suna soyayya a jihar Jigawa, a karshe dai an daura aurensu a yau, Asabar, 27 ga watan Satumba.

An daura aurenne a garin Hadejia na jihar Jigawar.

Sunan Angon, Yakubu Sabo Da’iya sai kuma amaryar me suna

Amina Yakubu Maigama.

Da yawa sun yi musu fatan Alheri da fatan Allah basu zaman lafiya.

Karanta Wannan  FIFA ta fitar da jadawalin 'yan wasa 11 da suka fi nuna Bajinta da kwarewa a gasar World Cup da aka kammala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *