
Rahotanni sun bayyana cewa an kama dansanda da soja bisa zargin satar batura mallakin hukumar kula da jirgin kasa na Najeriya.
Dansandan da aka kama me suna Akowe Joel na da mukamin Inspector.
Daga cikin wadanda aka kama hadda jami’in hukumar dake kula da jiragen kasa na Najeriya.
Hukumar ‘yansandan ta tabbatar da hakan.