Friday, June 26
Shadow

Da Duminsa:Gwamnatin Tarayya ta bada Hutun Sallah

Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin Tarayya ta bayar da hutun karamar Sallah wadda ake tsammanin yi ranar Alhamis ko Juma’a.

Gwamnatin tace ta bayar da ranekun 19 da 20 ga watan Maris a matsayin ranekun hutun sallar, watau Alhamis da Juma’a.

Hakan ya fito ne daga ma’aikatar harkokin ciin gida.

Karanta Wannan  Mun raba kudin Talli Naira Biliyan 330 ga gidaje Miliyan 8.5 a Najeriya>>Inji Ministan kudi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *