Friday, December 5
Shadow

An Kàmà Shì Yana Yin Tsirè Da Naman Kàrè A Kanò

An Kàmà Shì Yana Yin Tsirè Da Naman Kàrè A Kanò.

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Dubun sa ta cika ne a bayan Sakatariyar Audu Bako dake cikin birnin Kano, inda tuni ‘yan sanda suka zuba shi a mota suka yi awon gaba da shi.

Karanta Wannan  Karanta Jadawalin bakaken fata 22 da suka fi kudi a Duniya>>Dangote ne na daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *