Friday, December 5
Shadow

An kama wannan malamar makarantar tana lalata da dalibinta me shekaru 14

An kama malamar makaranta me suna Sarah Jacas saboda batawa dalibinta me shekaru 14 tarbiyya.

Rahotanni sun ce malamar takan yi lalata da dalibin nata har a cikin aji sau da yawa.

Kuma sukan yi Chatin inda takan aika masa da sakon cewa tana sonshi.

Lamarin ya farune a makarantar Corner Lake Middle School dake Florida ta kasar Amurka.

Karanta Wannan  Ba matsala bane dan siyasar Najeriya ta koma Jam'iyya daya kawai, Adalcin Shugaba Tinubu ne yake kawo 'yan siyasa APC>>Inji Ganduje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *